Abuja
Tsohon shugaban kasar Najeriya a mulkin soji, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), ya ajiye banbancin siyasa a gefe ya yi ruwan kalaman yabo ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a yayin da ya cika shekaru 76 da haihuwa. Babangid
A shekarar 2015 ne shugaba Buhari ya samu nasarar kayar da gwamnatin PDP karkashin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Gabanin zaben shekarar 2015, Buhari ya yi yakin neman zabe ne da muhimman abubuwa 3; tsaro, yaki da cin han
Shugaban hukumar kwastam, Hameed Ali, ya zargi malaman addini, da suka hada da limamai, da daurewa cin hanci gindi ta hanyar kin kushe mabiyansu dake aikata laifin cin hanci. Hameed Ali na wadannan kalamai ne yayin gabatar da jaw
Shugaban na wannan kalami ne a wurin bikin yaye manya da kananan jami'an hukumar kwastam da suka kammala karatu a kwalejin kwastam ta Abuja a jiya, Juma'a. Ya bayyana cewar yin hakan na daga cikin sabbin dokokin hukumar kwastam na
Fitattun jarumai a fanni daban-daban da manyan 'yan kasuwa da 'yan siyasa sun halarci taron kamfen din shugaba Buhari mai taken 'Together Nigeria' da ya kaddamar ranar Laraba. Wata kungiyar magoya shugaba Buhari (Buhari support
A yau, Alhamis, ne kwamitin majalisar dattijai mai kula da harkokin kamfanin dillancin man fetur na kasa (NNPC) ya ce babu N1.05bn a asusun adana ribar da hukumar makamashin gas ta kasa (NLNG). Sanata Bassey Akpan, shugaban kwami
An samu barkewar cece-kuce tsakanin tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, da fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan batun zaben shekarar 2019. A yau Laraba ne Garba Shehu, yayin magana da manema labarai a fadar shugaban kas
Shugaban kwamitin bawa shugaban kasa shawara a kan yaki da cin hanci (PACAC), Farfesa Itse Sagay, ya bayyana cewar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, zai iya wakiltar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a wurin muhawara
A yau, Litinin, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa kwamiti guda biyu da zai fitar da hanyoyin da za magance matsalar tu'ammali da miyagun kwayoyi a tsakanin matasa. Buhari ya kafa kwamitin ne cambar sha'anin kasuwanci dake
Abuja
Samu kari