Abuja
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan acaban sun dauki wannan mataki ne bayan cin zarafin guda daga cikinsu da Yansandan suka yi saboda yaki amincewa ya basu kudi, inda yan acaban suka ce sun gaji da cin zalinsu da Yansandan suke yi sun
A ranar Alhamis, 23 ga watan Mayu, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da Mohammed Abubakar Adamu a matsayin shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya (IGP) mai cikakken iko Ga wasu muhimman abubuwa 5 a kan sabon IGP Adamu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 22 ga watan mayun 2019, ya jagoranci zaman majalisar zantwar na bankwana yayin da rage saura sati daya a rantsar da shi a kan wani sabon wa'adi na jagorancin kasar nan karo na biyu.
Sakatariyar taron kasashen Afrika da za a yi a kasar Farance, Stephanie Rivoal, ce ta sanar da hakan yayin da ta ziyarci ministan harkokin waje, Geoffrey Onyeama, ranar Talata a Abuja. Ta ce babban makasudin shirya taron mai taken
A wata sanarwa da rundunar ta fitar a shafinta na Facebook, ta ce ta kama wasu masu garkuwa da mutane su 7 a cikin sa'o'i 24. Sannan ta ce ta samu nasarar kwace manyan bindigu samfurin AK47 guda 4 da carbi 26 na alburusai. A karsh
Gwamnatin babban birnin tarayya Abuja ta ruguje gidan rawan nan mai suna Caramelo Lounge, da ke Abuja, makonni kadan bayan hukumar 'yan sanda sun kama mata da suka yi zargin cewa karuwai ne a babban birnin tarayyar...
Sauran barayin sune; Muhammed Sani, Jibrin Shehu, Usman Sani, Musa Garba, an kamasu a cikin jejin Akilbu dake karamar hukumar Kachia jihar Kaduna, masu garkuwa da mutanen sun bada cikakken bayani akan ta'addancin da suka jima suna
Mun samu cewa, hukumomi masu ruwa da tsaki wajen tsare-tsaren muhalli, sun yi rugu-rugu da wani katafaren gidan rawa da sharholiya mai sunan Caramelo Club a babban birnin kasar nan na tarayya.
Gowon ne mutum na biyar daga cikin manyan kasar nan da suka ziyarci Buhari a fadar gwamnatin tarayya a ranar Litinin. Gwamnan babban bankin kasa (CBN), Godwin Emefiele, ne ya fara ziyartar shugaba Buhari domin yi masa godiya a kan
Abuja
Samu kari