Abuja
Leadership ta ba da rahoton cewa ruwan sama da ya sauka tamkar da bakin kwarya da sanyin safiya ya haifar da ambaliyar ruwa mafi akasarin yankunan garin Suleja.
Abbas ya kara da cewa hukuma ta dakatar da maigidan daga aikin dora bene a kan tsohon gidansa amma ya yi kunnen kashi, ya zabi a yi masa aiki yayi hutun karshen
Jaridar The Nation ta rawaito cewa ruwan saman ya yi awon gaba da duk wasu gidaje da ke gefen guraben taruwar ruwa, lamarin da ya tilasta jama'a yin kaura domin
A yayin da Mista Pondei ya mike domin daukar rantsuwa gabanin fara amsa tambayoyi da kuma kare kansa daga zargin da ake yi ma sa, sai kawai ya fara bori, kamar
A ranar Alhamis din makon jiya ne mukaddashin shugaban NDDC, Daniel Pondei, ya jagorancin mukarrabansa wajen ficewa daga dakin da kwamitin majalisa ke yi ma sa
‘Yan Majalisa sun fadi dalilin da ya sa shugaba Buhari ba zai kammala titin Abuja zuwa Kaduna a mulkinsa ba wanda kamfanin Julius Berger na kasar Jamus ta ke yi
zaben jihar Edo ya na da matukar muhimmanci ga jam'iyyar APC, a saboda hakane gwamnonin za su gudanar da muhimmin taro a wani wuri a unguwar Asoko. Za su tattau
Yaki da cin hanci yana fuskantar tarnaki, kullum kara wahala yake yi; maganar gaskiya, yaki da cin hanci zai cigaba da kara wuya ta yadda mutane da yawa zasu ra
Dazu nan Madam Kiki Osinbajo ta yi magana game da mallakar wani katafaren gida a tsakiyar Abuja. Ta ce ba ta da gida a Abuja, gidan da na te ciki na haya ne.
Abuja
Samu kari