Abuja
Tsohon gwamnan jihar Kwara kuma tsohon shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, ya yi kira ga matasa da su farka daga baccin da suke a babban zaɓen 2023.
Wasu da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai hari unguwar Chukuku da ke karamar hukumar Kuje na babban birnin tarayya Abuja daga daren ranar sun
Wani Fasto a Najeriya ya hango wasu abubuwa masu kyau da za su faru da Najeriya nan da 1 ga watan Oktoba mai zuwa. Ya ce matsalolin Najeriya za su kau dukkansu.
Ohanaeze Ndigbo Worldwide, kungiyar raya al'adu ta Igbo, ta nemi 'Yan asalin yankin Biafra (IPOB) da su daina tursasa dokar zaman gida a yankin kudu maso gabas.
Dan majalisa ya bayyana yadda ya shiga damuwa yayin da ginin majalisar dokokin Najeriya ke ci gaba da yoyo duk bayan da aka samu ruwan sama mai karfi a Abuja.
Wasu miyagun mutane ɗauke da makamai sun sake kai hari Otal a babban birnin tarayya Abuja, sun hallaka jami'an ɗan sanda ɗaya tare da jikkata wasu mutum uku.
Kungiyar lauyoyin Najeriya reshen Abuja a ranar Laraba, 15 ga watan Satumba ta sanar da rasuwar shugabanta, Hauwa Shekarau, wacce ta rasu bayan rashin lafiya.
Wasu 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da matan aure biyu yayin da suka kai mamaya kauyen Piri da ke karamar hukumar Kwali.
Sifeta janar na ‘yan sanda, Usman Baba ya amince da nadin DSP Josephine Adeh a matsayin jami’ar hulda da jama’an rundunar ‘yan sanda na babban birnin tarayya.
Abuja
Samu kari