Abuja
Gwamnoni karkashin jam'iyya mai mulki ta All Progressives Congress (APC) sun shiga taro domin neman matsaya kan gangamin taron jam'iyyar da za a yi kwanan nan.
Uwar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta na shirin karbar bakuncin wani taron mata na farko na jam’iyyar APC a babban birnin tarayya na Abuja.
Allah ya karbi rayuwar tsohon mataimakin shugaban jami'ar birnin tarayya Abuja, Farfesa Gidado Tahir, da daren Laraba, 12 ga Junairu, 2022. Jami'ar Abuja ta sa
Bulaliyar Majalisar Datijai, Orji Kalu, ya ce yana fuskantar matsin lamba kan lallai sai ya bayyana ƙudirin takararsa ya kuma kaiwa Buhri ziyara ya sanar da shi
Akalla jami'an rundunar yan sandan ƙasar nan uku sun rasa rayukan su, yayin da motar su dake zuba gudu a titi ta yi hatsari a babban birnin tarayya, Abuja.
Babban limamin masallacin kasa da ke Abuja, Dr Muhammad Kabir Adam, a ranar Juma’a ya bukaci ‘yan Najeriya da su dinga bayyana maboyar ‘yan ta'adda a kasar nan.
Masu garkuwa da mutane sun sace wani direban mota mai suna Adamu Salihu tare da fasinjoji hudu a kusa da kauyen Ukya-Tsoho, karamar hukumar Kuje da ke Abuja.
Fadar shugaban kasa ta bayyana lokaci da ranar da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tattauna da gidajen talabijin na Channels da NTA a cikin makon nan a Abuja.
Babban lauyan gwamnati kuma ministan shari'a ya bayyana hanyar da gwamnati za ta bi wajen sakin Nnamdi Kanu. Ya bayyana haka ne a yau Talata a birnin Abuja.
Abuja
Samu kari