Abuja
Hukumar Kula da Shige da Fice na kasa, NIS, ta yi gargadin cewa akwai yiwuwar 'yan ta'adda na kasashen waje su kawo hari a babban birnin tarayya Abuja, Daily Tr
Nasir El-Rufai, gwamnan Jihar Kaduna ya ce, bai yarda da tsarin sauya wa 'yan ta'adda hali ba, ya kara da cewa hanyar da ta fi dace wa a bi da su kawai shine su
Mazauna Rafindaji a kauyen Gulida da ke cikin Abaji a FCT sun shiga tashin hankali bayan sun samu labarin yadda ‘yan bindiga su ka fatattaki manoma a gonakinsu
Wata kotu a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana cewa, ta soke kasancewar dan takarar jam'iyyar APC a zaben da ya gudana a jihar Anambra. Kotun ta bayyana da
Wasu miyagun yan bindiga da ake tsammanin masu satar mutane ne sun yi awon gaba da jami'in hukumar tsaro DSS, kuma sun kashe ɗan bijilanti guda ɗaya a Abuja.
Gwamnan jihar Katsina da wani dattijo dan ajinsu Buhari sun gana da shugaba Buhari cikin sirri bayan fatattakar masu zanga-zanga a jihar Katsina jiya Talata.
Jerin layin masu ababen hawa da ke neman mai a Abuja ya tsananta a ranar Litinin a babban birnin tarayya ya tsananta sakamakon matsalar karancin man fetur.
Wasu tsagerun yan bindiga sun sake kai wani mummunan hari kan matafiya a babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja ranar Lahadi da daddare, sun kashe mutum biyu a harin.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta kafa kwamiti ta ma'aikatar ayyuka da gidaje, domin kawad da manyan motocin da aka ajiye a kan babbar hanyar Abuja-Kaduna-Kano.
Abuja
Samu kari