Abuja
Wata kotu mai zama a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana cewa, bai kamata wani mamban jam'iyya ya kai karar jam'iyya gaban wata kotu ba. Ya bayyana dalili.
Bello, wanda ya wakilci kujerar Buni ta CECPC a lokacin jinyar, ya ce kwamitin ya ziyarci Buni ne domin yi masa bayani kan al’amuran da suka shafi jam’iyyar APC
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamnai, Isa Ali Pantami, wanda ya karbi bakuncin tawaga daga TIkTok a Abuja ya bayyana hakan a jiya Laraba 16 ga watan Mari
An sanya mai shari’a Muawiyah Baba Idris na babbar kotun birnin tarayya Abuja cikin jerin sunayen mutanen da ake tuhuma da aikata rashin da'a, rahoton Daily Tru
Kamfanonin rarraba wutar lantarki a Najeriya sun bayyana dalilin da ya sa wuta ta dauke a fadin tarayya yau Litinin, 14 ga watan Maris, 2022. Mazauna Legas, Abu
Ministan shari'a na Najeriya ya fitar da sambuwar matsayar shari'a kan batun Abba Kyari da Hushpuppi, inda yace sam bai gamsu Abba Kyari na da hannu ba a damfar
Gwamnan jam'iyyar APC da kotu ta ce ta kora saboda komawarsa APC daga PDP zai kai kara kotu. Ya rubuta doguwar kara da ke kalubalantar umarnin kotun tarayya.
An samu ci gaba a Najeriya, domin tare da sa idon gwamnati an kirkiri mota mai amfani da wutar lantarki. Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya gwada motar a Abuja.
Yayin da aka mika Abba Kyari kotu, wasu daga cikin wadanda ake kararsu tare sun amsa laifin da ake tuhumarsu dashi amma Abba Kyari ya ce sam bai aikata ba.
Abuja
Samu kari