Abuja
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce wasu ma’aikata a wata gona a yankin Kuje da ke Abuja sun kashe ubangidansu tare da jefar da jefar da gawarsa a cikin rijiya.
Hafsoshin soji uku da ke faretin ranar damokaradiyya a ranar Litinin a filin wasa na Eagle Square da ke Abuja sun yanke jiki sun fadi.Ana zaton zafin rana yasa.
Bayan samun nasarar ceto mutum 11 daga cikin waɗan da harin jirgin ƙasan Kaduna-Abuja ya rutsa da su, yanzu haka sun isa birnin Abuja don kula da lafiyar su.
Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa ta fice daga taron cikin matsanancin fushi daga filin Eagle Square inda ta ki raka Buhari mika wa Tinubu tutar jam'iyyar.
Gwamna Abdullahi Sule.na jam'iyyar APC ya ce akwai babbar matsala idan har jam'iyyar APC ta gaza hitar da ɗan takara mai ƙarfin Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP.
Alkalin babban kotun Abuja ya bada umurnin a kwace wayoyin salular wasun manema labarai su shida a Abuja, Daily Trust ta rahoto. Yan jaridan sune Wumi Obabori n
MajiyarEFCC ta tabbatar da cewa jami'an hukumar na aikin sirri wurin lura da deliget tare da kiyaye yadda ake siyan kuri'u a zaben fidda gwani na jam'iyyar APC.
Mataimakin shugaban kasa,Farfesa Yemi Osinbajo ya taimaka wa wasu mutane da hatsari ya ritsa da su a Abuja yayin da ya ke hanyarsa ta zuwa filin jirgin sama.
Wasu tsageru da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne a safiyar ranar Litinin sun kai hari a jerangiyar gidaje na Gwarinpa da ke babban birnin tarayya, Abuja.
Abuja
Samu kari