Abuja
Wani fursuna a gidan gyaran hali na Najeriya da ke Kuje, Mista Chinwendu Heart, ya kammala karatun digiri da sakamako mai kyau (2nd Class) a fannin ilimin Theol
Wata kungiyar musulmi daga kudu maso gabancin Najeriya za ta kaddamar da Kur'ani mai girma da aka fassara zuwa harshen Igbo a ranar Juma'a, Daily Trust ta rahot
'Yan ta'addan da suka sace fasinjojin jrigin kasan Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris sun harba daya daga cikin fasinjojin da suka yi garkuwa da su.
an bindiga sun harbe yan bijilante biyar har lahira da wani mafarauci daya a wani harin kwantar bauna da suka kai musu a dajin Lafiya-Kpada-Duma a Jihar Niger.
A kalla mutum 22 ne aka sace a wani gari da ke Abuja bayan harin da wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba suka kai. Da ta ke tabbatar da harin, Rundunar
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa an gudanar da tantancewar ne a hedikwatar jam’iyyar ta kasa da ke babban binrin tarayya Abuja.
Wasu ‘yan fashi da makami sun farmaki wani lambun shakatawa na Aco Estate Garden da ke birnin Abuja inda suka yi wa masu shakatawa fashin kudi da kayayyakinsu.
Shugaban jam'iyyar All Progressive Congress, APC, na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, a halin yanzu yana ganawar sirri da sanatocin jam'iyyar, rahoton The Punch.
Wata babbar kotun taayya dake Abuja a ranar Laraba ta bada umanin kwace kadarar N90 biliyan na wucin-gadi mallakin Abubakar Dasuki, 'dan tsohon NSA Dasuki.
Abuja
Samu kari