Bola Tinubu
Jigon jam'iyyar APC, Bola Tinubu, yace halin da tsaron kasar nan ke ciki na bukatar dubawa da tantancewa tare samo maslaha.Ya yadda cewa mulkin yanzu yana buka.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa ya yi kira ga 'yan Najeriya su hada kai domin fsukantar kalubalen da kasar ke fuskanta. Babu shugaban da zai so kasarsa ta lalace
Babban jigon APC na kasa, Bola Tinubu, ya ce ‘yan Najeriya suna kaunar APC kuma tana da damar ci gaba da rike madafun iko a matakin tarayya har bayan 2023.
Daraktan ƙungiyar magoya bayan Bola Tinubu, ya bayyana dalilin da yasa yan arewa zasu fi son Tinubu ya zama magajin shugaba Buhari a babban zaɓen dake tafe 2023
An naɗa kakakin majalisar wakilan tarayyar Nigeria, Femi Gbajabiamila da Sanatoci uku da ke wakiltar Legas a matsayin mambobin Kwamitin bawa gwamna shawarwari w
Wani jigon jam'iyya mai mulki APC wanda ya buƙaci a boye sunansa yace akwai yuwuwar yan siyasa su juyama Bola Tinubu baya a zaɓen 2023 matuƙar ya fito takara.
Jagoran jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a jiya Alhamis ya kai wa shugaban kwamitin rikon kwarya na APC, Gwamna Mai
Bola Tinubu, shugaban jam'iyyar APC, ya daki kwano a karo na biyu yayin gabatar da jawabi.Tsohon gwamnan Legas din ya kira Dolapo Osinbajo, matar shugaban kasa.
Wasu fitattun 'yan Najeriya sun halarci bikin kaddamar da littafin tarihin matar shugaban kasa Buhari, Aisha Buhari. An ba da gudunmawar miliyoyin Nairori.
Bola Tinubu
Samu kari