Bola Tinubu
An kashe mutum daya tare da raunata wasu 10 bayan wasu da ake zargin ‘yan daba ne sun kai hari wurin zaben fitar da ‘yan takarar kujerun majalisar jiha da tarayya da aka gudanar a Epe dake Legas, yau, Alhamis. Rahotanni sun bayyan
Wata majiya ta sanar da The Cable cewar gwamna Akinwunmi Ambode na jihar Legas ya yi wata ganawar sirri da mambobin kwamitin gudanar da zaben cikin gida na jam'iyyar APC da aka tura Legas domin su gudanar da zaben a ranar Litinin.
A yau, Talata, 2 ga watan Oktoba, ne jagoran jam'iyyar APC na kasa, Bola Tinubu, ya bayyana dalilinsa na daina goyon bayan gwamnan jihar Legas, Akinwumi Ambode, a kokarinsa na sake komawa karagar mulki a karo na biyu. Da yake maga
Wani abin mamaki game da Gboyega Oyetola shine bai taba takarar zabe a baya ba duk da ya dade ana damawa da shi a harkokin siyasa. An kuma ce shine ke juya akalar mulkin gwamna mai barin gado Rauf Aregbesola tunda shine shugaban m
Tsohon gwamnan ya zargi Obasanjo da haddasa duk wani kalubale da kasar Najeriya ke fuskanta a halin yanzu sakamakon dashen mummunan tushe da ya yi a yayin da yake shugabancin kasar nan a tsakanin shekarar 1999 zuwa 2007.
Mun samu rahoton cewa, kanwa uwar gamin matsalolin jam'iyyar APC, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu, ya yi kaca-kaca da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, dangane da rashin goyon bayan kudirin shugaban kasa Muhammadu Buhari.
‘Yan siyasa, masoya Tinubu, da suka rike mukamai dabab-daban a gwamnatinsa lokacin da yake gwamnan jihar Legas, na cigaba da nuna kokwanto a kan shawarar Tinubu ta sake mara wa shugaba Buhari baya ya zama shugaban kasar Najeriya
Za ku ji yadda Buhari ya gyaro ta da kyau da babban ‘Dan siyasar kasar Yarbawa Bola Tinubu tun daga rikicin Jam’iyya har zuwa maganar wa’adin su John Oyegun inda ya nemi ayi sabon zaben shugabanni kamar yada Tinubu yake kira.
Mun zakulo maku wasu bangare na jawabin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi jiya da ya je Garin Legas wajen babban taron da aka shiryawa tsohon Gwamnan Jihar Legas Bola Tinubu wanda ya cika shekaru 66 a Duniya.
Bola Tinubu
Samu kari