Bola Tinubu
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na jam'iyyar APC ya lallasa sauran abokan hamayyarsa a zaben shugaban kasa da aka yi a jihar Oyo. Ya yi nasara a kananan hukumomi 33.
Dan takarar shugaban kasa na APC Asiwaju Bola Tinubu, yana gaba da Atiku Abubakar na jam'iyyar Peoples Democratic Party wajen jan ragamar kuri'u a jihar Sokoto.
Dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Gregory Obi, ya samu nasara a zaben jihar Legas gaba daya. Ya lallasa Asiwaju Bola Tinub
Ƙawo yanzun da aka ayyana sakamakon zaben shugaban kasa daga kananan hukumomi 17 cikin 20 na jihar Legas, Peter Obi na LP na kan gaban Bola Tinubu na APC .
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya lashe zaɓen shugaban ƙasa a jihar Katsina. Atiku ya samu ƙuri'u fiye da Tinubu na APC a jihar.
Atiku Abubakar ya samu kuri'un da za su taimaka masa a zaben Shugaban kasa. Dan takaran PDP ya lallasa jam’iyyar APC mai-ci a duka kananan hukumomin da ke Gombe
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigerian People Party, NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso shine kan gaba a sakamakon zaben jihar Kano da kuri’u masu yawa.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya yi wa Atiku Abubakar da Peter Obi fintinkau a kananan hukumomi 12 na jihar Oyo da aka sanar.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi wa Tinubu fintinkau a jihar Osun, ya lashe zaɓe a kananan hukumomi 18 cikin 23 .
Bola Tinubu
Samu kari