Bola Tinubu
Za a ji labari cewa Jam’iyyar LP ta doke Asiwaju Bola Tinubu da Atiku Abubakar a rumfunan zabe har 10. Sakamakon da ake samu ya nuna LP tayi kokari a Legas.
Dan takarar kujerar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Datti Baba-Ahmed, ya sha kaye a rumfar zaben da ya kada kuri'arsa karamar hukumar Zaria.
Gwamnan jihar Kaduna mai barin gadu ya bayyana cewa, yana fatan dan takarar shugaban kasa na APC ya lashe zaben nan da aka yi a Najeriya. Ya bayyana dalilinsa.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, a halin da aka ciki Tinubu ya lashe zabe a rumfar da ya kada kuri'a a jihar Legas. An fadi adadin kuri'ar da ya samu.
Jam'iyyu 65 sun ce mutum daya ne a cikin ‘yan takaran 2023 ya cancanta. Za a ji cewa wannan mutum guda kuwa shi ne Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na jam’iyyar APC.
Primate Ayodele, shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, ya yi hasashen cewa Atiku Abubakar, na jam’iyyar PDP ne zai gaji Shugaba Muhammadu Buhari.
Mr Kachikwu Dumebi, dan takarar shuagban kasa na jam'iyyar African Democratic Congress, ADC, ya janye takararsa ya koma bayan Bola Tinubu na jami'iyyar APC.
Ministan kwadago da samar da ayyuka na tarayya ya karyata rade-radin cewa yana goyon bayan Atiku Abubakar, Bola Tinubu, Rabiu Kwankwaso ko Peter Obi a 2023.
Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso su na harin shugabanci tare da Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar. Bisa al’ada, zaben Najeriya ya koma tsakanin Jam’iyyu biyu
Bola Tinubu
Samu kari