Bola Tinubu
Tanko Yakasai ya ce Bola Tinubu zai samu rinjaye a zaɓen 2027, saboda goyon bayan gwamnoni da ministoci, Arewa kuma ba ta fitar da matsaya ba tukuna.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da cigaba da hako man fetur a Kolmani da ke iyakar jihohin Gombe da Bauchi. Ministan man fetur ne ya bayyana haka a Alkaleri.
An nemi Shugaba Tinubu ya sallami ministan tsaro, Mohammed Badaru Abubakar; karamin ministan tsaro, Bello Matawalle; da ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu.
An yi ta rade-radin cewa Ministan Abuja, Barista Nyesom Wike zai yi takara da Bola Tinubu a 2027 inda ya fito fili ya ƙaryata labarin da cewa ba zai taba yin haka ba
Gwamnoni, shugabanni da dukkan masu ruwa da tsakin APC a Arewa maso Yamma sun amincw shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi tazarce a zaɓen 2027.
Masana harkar lafiya sun yabawa ministan lafiya, Farfesa Ali Pate bisa kokarin da yake yi bayan an saka shi cikin jerin manyan mutane 100 a madi muhimmanci.
Ministan yada labarai, Mohammed Idris ya ce an fara ganin ribar tsate tsaren da Bola Tinubu ya kawo Najeriya. Ministan ya ce Bola Tinubu zai cigaba da kokari.
Gwamnatin tarayya ta kammala tantance gidaje miliyan 2.3 domin raba musu tallafin kudi. Bankin duniya ya koka kan jinkirin fara raba tallafin ga masu bukata.
Mai fafutukar siyasa, Theo Agada, ya bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya sauke ministar al'adu da kirkire-kirkire, Hannatu Musa Musawa daga muƙaminta.
Bola Tinubu
Samu kari