Bola Tinubu
Tsohon kwamishinan matasa kuma ɗan takarar gwamnan LP a zaɓen 2023, Udengs Eradiri ya shawarci gwamnan Bayelsa da Sanata Dickson su koma jam'iyyar APC.
Jam'iyyar ADC ta ce za ta hada kan masu kada kuri'a miliyan 35 a Najeriya domin fatattakar Bola Tinubu da APC a 2027. Shugaban ADC ya ce za su shiga hadaka.
A wannan labarin, za ku ji cewa hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala ya ce siyasar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El Rufa'i ta samu gagarumar matsala.
Yayin da ake kuka game da tattalin arzikin Najeriya, gwamnatin Birtaniya ta yaba da tsare-tsaren tattalin arzikin gwamnatin Bola Tinubu tana cewa suna kan hanya.
Gwamnatin tarayya za ta hada kai da jihohi domin daukan matasa aiki saboda tsaron dazukan Najeriya. Za a ba mataan horo da kayan fada domn yakar yan ta'adda.
Masu sharhi sun ce dabarun Bola Tinubu da Abdullahi Ganduje na jawo ƴan adawa zuwa APC sun haddasa mafi girman sauyin sheka a tarihin siyasar Najeriya.
Mai martaba sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari ya gayyaci manyan malamai an yi taron addu'a ga shugaban ƙasa Tinubu, gwamnan Kwara da Najeriya.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yafi samun goyon baya a yanzu a Kaduna fiye da lokacin Nasir El-Rufai.
Ana ta shirye-shiryen zaɓen 2027, Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Bola Tinubu game da shirin tsohon gwamna, Nasir El-Rufai inda ya ce yana shiri mai karfi.
Bola Tinubu
Samu kari