Yan ta'adda
'Yan ta'addan da suka sace fasinjoji jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna, sun sako Sadiq Ango Abdullahi, dan shugaban kungiyar dattawan arewa (NEF), Farfesa Ango.
Jimillar mutane takwas sun rasa rayukansu a karshen makon nan yayin da 'yan bindiga suka kai farmaki wani gidan giya da matsayar sojin Najeriya a jihar Anambra.
Dakarun jami'an tsaron hadin guiwa na kasashe (MNJTF) sun sheke 'yan Boko Haram 22 ko 'yan ta'addan ISWAP yayin da suke cin karensu ba babbaka a tafkin Chadi.
Yan bindiga sun kashe akalla fasinjoji biyar ciki harda wani dan sa kai a wani farmaki a hanyar Sabon Gari-Kampani da ke karamar hukumar Wase ta jihar Filato.
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana kafa Kungiyar Kare Hakkokin Fulani Makiyaya mai suna NORIC. Ya bukaci makiyaya da su miko kokensu ga kungiyar, za ta bi musu hakki.
Hukumar Sadarwa ta Najeriya ta bayyana cewa a yanzu an hana ‘yan ta’adda da ‘yan fashi samun damar amfani da hanyoyin sadarwa bayan an hada NIN da layukan SIM.
A karo na biyu a jere, dakarun sojin kasan Najeriya sunyi nasarar dakile harin 'yan ta'addan daga shiga Maiduguri, babban birnin jihar Borno, ana dab da sallah.
Wanda ake zargin ya ambaci sunayen wasu daga cikin abokan aikinsa a matsayin wadanda ke hada kai wajen ta'addanci, inda a halin yanzu suke fuskantar tuhuma.
Mazauna kauyen Magazu da kewaye a karamar hukumar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara sun fara barin gidajensu na gado sakamakon tsanantar farmakin 'yan bindiga.
Yan ta'adda
Samu kari