Yan ta'adda
Jihar Ondo - Hukumar Tsaro na Yankin kudu maso Yamma mai taken AMOTEKUN ta bayyana cewa babu dan ta’adda guda daya cikin matafiya yan Arewa 170 sabanin ragoton.
Afganistan - Da yawa daga cikin ‘yan Afghanistan sun bayyana kaduwarsu ko kuma shakku a yau talata game da labarin kashe shugaban Al-Qaeda a Kabul sakamakon.
Amurka - Shugaba Joe Biden, a jawabi da yayi wa manema labaru a yammacin jiya, ya ce umarnin kai hari da ya ba jiragen yakin Amurka a birnin Kabul na Kasar Afg.
Akalla mutane hudu ne suka mutu a yammacin Lahadin da ta gabata, yayin da wasu ‘yan bindiga kimanin 30 a kan babura suka mamaye kasuwar Jauro Manu da ke karamar
An gano gawarwaki a kalla guda 26 na mazauna kauyen Duma a karamar hukumar Tureta kamar yadda Daily Trust ta rahoto. Rahotanni sun ce mutanen sun nutse ne a ruw
Wasu da ake zargin yan Boko Haram ne sun harba bindiga a hedkwatar rundunar yan sandan Najeriya ta Zone 1 da ke BUK road a Kano. Jaridar Leadership ta rahoto ce
Shahararren malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya soki gwamnatin tarayya kan barazanar da ta yi na hukunta kafafen watsa labarai game da wallafa bidi
Wasu yan ta'adda da ake kyautata zaton mambobin ƙungiyar Boko Haram ne sun kashe kwamandan rundunar yan Bijilanti har gida a garin Buni Yadi, cikin jihar Yobe
Wasu sojoji sun rasa rayukansu yayin da 'yan ta'addan Boko Haram suka kai musu farmaki a matsayar sojojin dake kusa da tsaunin Zuma a Niger a daren Alhamis.
Yan ta'adda
Samu kari