Olusegun Obasanjo
Breaking
Ku karbe ragamar shugabanci a kasa – Obasanjo ga matasa
Breaking
Daga Obasanjo zuwa Buhari: Abu 4 da ake tuna wa a gwamnatin kowannen su
Soyinka ya yiwa gwamnatin tarayya wankin babban bargo akan Obasanjo
Shahararren marubucin nan, Farfesa Wole Soyinka, ya caccaki gwamnatin tarayya kan harin da ta kai ma tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo bisa ra’ayinsa da ya bayyana cewa ta’addancin yan Boko Haram da harin da makiyaya ke dauk
Furuci kan Boko Haram: Gigin tsufa na damun Obasanjo – Inji wani dan majalisa
Wani dan majalisar wakilai daga jihar Jigawa, Magaji Da’u Aliyu, ya bayyana cewa abun kunya ne ace tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo na iya sauya yadda lamarin tsaro yake a kasar saboda makirci.
To fa: Sarkin Legas ya caccaki Obasanjo akan shugaba Buhari
Sarkin Legas, Oba Rilwan Akiolu, ya bayyana tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a matsayin mutumin da yafi kowa kawo rikici a kasar nan. Akiolu wanda ya dauki tsawon lokaci suna musayar harshe da tsohon shugaban kasar, ya...
Olusegun Obasanjo
Samu kari