Olusegun Obasanjo
Kungiyar Tarayyar Afirka a ranar Alhamis, 26 ga Agusta, ta nada tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, a matsayin babban wakilin yankin gabashin Afirka.
Olusegun Obasanjo ya ce ya yi matukar sa'an ganin nadin sarautan sarakunan Itsekiri 3 wato Olu na Warri, yana mai cewa baya fata ko addu'ar ganin nadin na hudu.
Jim kadan bayan rasuwar mahaifinsa, gwamnan jihar Ogun ya gaggauta sauya mahaifinsa, inda ya ce shi yanzu da ne ga Obasanjo tsohon shugaban kasar Najeriya.
Bayan gana wa da jam'iyyar PDP, Obasanjo ya bayyana cewa, Najeriya na iya tabarbarewa idan ba a kula ba. Ya kuma yaba wa Prince Uche Secondus na jam'iyyar PDP.
Yanzu haka shugaban jam’iyyar PDP, Prince Uche Secondus yana gidan tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo dake Abeokuta jihar Ogun, Shi da tawagarsa.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, har yanzu yana raye duk da fama da ya yi da azababben ciwon suga atsawon shekaru sama da 30.
Tsohon shugaba Olusegun Obasanjo ya bayyana a ranar 17 ga watan Agusta cewa karuwar yawan mutanen Najeriya na ci gaba da tabarbarewa, wanda ke hana shi bacci.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, yawan mutanen Afrika na hana shi bacci cikin dare, ya kuma bayyana tsoronsa a kan lamarin.
Kungiyar Yarbawa sun gargadi Obasanjo sun ce kada ya kuskura ya tsoma baki kan batun Sunday Igboho da yake fuskanta a hannun gwamnatin Najeriya a halin yanzu.
Olusegun Obasanjo
Samu kari