Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Gomman mabiya akidar Shi'a sun halarci bikin Kirismeti a Cocin HEKAN dake garin Zariya jihar Kaduna ranar Asabar, 25 ga Disamba, 2021. Shugaban Cocin, Hakila Da
Daruruwan Musulmai sun taya Kiristoci murnar bikin Kirsimeti yayin da suka halarci bikin a coci domin habaka hadin kai, zaman lafiya da kuma hakuri a Kaduna.
Gwamnati ta ba fa hutun Kirsimeti da na sabuwar shekara. An sanar da ranakun da za a zauna a gida a matsayin hutun Kirsimeti da sabuwar shekara kamar yadda
Matthew Kukah, faston cocin Katolika na shiyyar jihar, ya ce Ubangiji bai yi kuskure ba da ya yi Najeriya a matsayin kasa daya mai mabanbantan mutane ba, The Ca
Kungiyar mabiya cocin Pentecostal a Najeriya PFN ta bayyana cewa ta bankado shirin da wasu ke yi baiwa Musulmi biyu tikicin takara kujera shugaba da mataimaki.
Kungiyar 'yan ta'adda ta ISWAP ta yi barazanar kai farmaki wasu garuruwa da ke karkashin karamar hukumar Machika a jihar yayin bikin kirsimeti da ke karatowa, A
Legas - Shugaban PFN ya yi kira ga yan Najeriya cewa kasar nan ta kowa ce kuma wajibi ne shugaba Muhammadu Buhari ya bari Kirista ya gajeshi, rahoton Sun..
Shugaban Cocin Katolika na duniya, Paparoma Francis, ya bayyana cewa zinar mai aure ba shi ne laifi mafi muni ba. Independent UK ta ruwaito cewa ya bayyana haka
Kungiyar CAN reshen Kaduna ta bayyana cew ata fatan wannan kudirin na rage wa ma'aikatan jihar Kaduna ranakun aiki ba shi da wata ɓoyayyar manufa daga gwamnati.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari