JAMB
Majalisar dattijai ta umarci hukumar ilimi ta ƙasa da hukumar samar da lambar NIN su nem tsari da zai baiwa ɗaliban sakandire damar samun NIN a makarantunsu.
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandare (JAMB) ta fara magana a kan yuwuwar sauya lokacin rubuta jarabawar na shekarar 2021, The Nation.
Shugaban JAMB ya bayyana dalilin da yasa suka buɗe cibiyoyin dake maguɗin jarabawa, a cewarsa an ɗana tarko ne duk wanda aka kama da shirin maguɗi za'a hana shi
Hukumar JAMB ta daga jarabawar gwajinta da ta saka za a yi a ranar Asabar, 30 ga watan Afrilu zuwa ranar Alhamis, 20 ga watan Mayun 2021,Daily Trust ta ruwaito.
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandari, JAMB, ta ce yan fashin intanet sun kutsa shafinta sun sauya sunayen wasu ma'aikatan wucin gadi da
Hukumar jarrabawa ta JAMB ta bayyana soke amfani da adireshin emel wajen gudanar rajistar jarrabawar 2021. Ta ce akwai hanyar da za a bi don rajistar a saukake.
Hukumar JAMB, ta zargi jami'ar Abuja da ba da guraben shiga ga dalibai ba bisa ka'ida ba. Hukumar ta kuma shawarci dalibai da su gujewa irin wannan barnar.
Hukunar shirya jarabawar share fagen shiga makarantun gaba da sakandire (JAMB), ta sanarda fara rijistar jaraɓawar ranar Asabar. Bayanin cike wa cikin sauki.
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun jami'a ta JAMB ta fitar da jadawalin yadda jarabawar shiga jami'a ta UTME na wannan shekarar ta 2021 zata kasance.
JAMB
Samu kari