JAMB
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire JAMB ta sake shirya wa wasu dalibai jarabawar wannan shekarar sabida wasu matsaloli da suka samu.
Bayan faɗuwar da ɗalibai suka yi a jarabawar share fagen shiga manyan makarantun gaba da sakandire bana, sanatoci na shirin gyara wasu dokokin hukumar JAMB.
An gurfanar da tsohon shugaban hukumar hadahadar shiga jami’o’i (JAMB) Farfesa Dibu Ojerinde a gaban wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, a ranar Talata.
Hukumar JAMB ta bayyana cewa yanzun kam ta yarda ɗalibai sun yi mummunar faɗuwa a jarabawar TTME 2021, amma tace annobar korona ce ta. jawo wa ɗaliban faɗuwa.
Biyo bayan ƙalubale da matsalar da ɗalibai ke fuskanta yayin duba sakamakon jarabawar UTME 2021, ta hanyar amfani da 55019, JAMB ta sanar da sabuwar hanya.
Hukumar shirya jarrabawar ta JAMB, ta fitar da sakamako dalibai da suka zana jarrabawar UMTE na 2021 a cibiyoyin CBT 720 daga ranar Asabar 19 zuwa 22 ga watan Y
Bayan hukumar dake shirya jarabawar JAMB ta sanar da cewa ta fara sakin sakamakon jarabawar ta bana, Hukumar NSCDC ta cafke wasu ɗalibai da zargen lalata CBT.
Hana satar jarabawa a Najeriya wani babban Ƙalubale ne a yanzun, yayin da masu shirin hakan ke ƙoƙarin ƙara ɓullo da sabbin dabaru musamman a jarabawar JAMB.
Hukumar dake da alhakin shirya jarabawar share fagen shiga manyan makarantun gaba da sakandire JAMB, ta fitar da sakamakon gwaji da ta gudanar ranar 3 ga Yuni.
JAMB
Samu kari