Barcelona FC
NAIJ.com ta samu labarin cewa Messi da Iniesta sun dauki kofin La Liga takwas da Spanish Super Cup bakwai da kofin Zakarun Turai hudu da Copa del Rey biyar da E
A karshen mako ne, aka samu wani rudani wanda har sai da 'yan sanda suka dauke wani dalibi dan kasar Iran suka kai shi ofishinsu saboda yana kama da Messi
Kungiyoyi uku na karshe kuwa sun hada da Sporting Gijion ta 18 da maki 23, Granada ta 19 da maki 20 sai kuma Osasuna da ta dauki teburin a ka a matsayi an 20
Dan wasa Neymar Jr. ya ci kwallon sa ta 100 a Barcelona a cikin kusan 4 a Kungiyar ta Barcelona. Haka ma Real Madrid ba a bar ta a baya ba don ta bar tarihi.
Daga dukkan alamu da akwai wata soyayya mai karfi tsakanin fitacciyar 'yar finafinan Hausa ta Kannywood Rahma Sadau da Messi da kuma Neymar a kwallon kafa
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake kasar Ingila ta sayi wani yaron dan kwallo da asalin kasar Najeriya mai shekaru 13, Lateef Omidji daga kungiyar Rotterdham
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta ga samu ta ga rashi da jin raunin Sergio Busqutes bayan karawarta da Eilab a inda ya samu rauni kuma zai dade ya na jinya
Hatsabibin matashin Dan wasan nan na Kasar Brazil, Neymar Jr ya shiga cikin babbar matsala a halin yanzu, dan wasan na iya shiga gidan yari.
A wani labarin kuma, Real Madrid ta samu nasara a kan Athletic Bilbao da ci 2-1
Barcelona FC
Samu kari