Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Farfesa Mohammed Sani Haruna ya ce ba zai janye takararsa ba duk da goyon bayan gwamna ga Sanata Aliyu Wadada, yana shirin fafatawa a zaben fidda gwani na APC.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya shawarci wasu shugabannin PDP a jihar Edo su fice daga jam'iyya matukar ba su goyon bayan jagorancinsa a jihar baki ɗaya.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya bayyana cewa an dan dauki tsawon lokaci yanzu da ya fara aiki a matsayin shugaban riko na jam’iyyar APC ta kasa.
Gwamnan jahar Benuwai dake arewacin Najeriya, Samuel Ortom, ya tabbatar da kudirinsa natunbude sanata mai ci, tare da maye gurbinsa a babban zaben 2023 dake taf
Sanata Abdullahi Adamu ya yi watsi da rade-radin da ke yawo a kafofin watsa labarai cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari na goyon bayansa don zama shugaban APC.
Muhammadu Buhari ya bada umarni a tsige Mala Buni daga Shugaban APC na rikon kwarya. An nada Gwamnan a madadinsa yayin da Gwamna Buni yake kasar waje a yanzu.
Kafin ya wuce Ingila, Shugaba Muhammadu Buhari ya shaidawa ‘yan jarida cewa a dokar kasa, Yemi Osinbajo ne zai cigaba da kula da gwamnati idan har shi ba ya nan
Kungiyar matasan APC a arewa sun yanke shawarar siyawa David Nweze Umahi tikitin takara domin ganin ya zama shugaban kasa a babban zaben kasar na 2023 mai zuwa.
Obasanjo ya ce da ace hukumar EFCC na aikinta yadda ya kamata toh da ya kamata ace wasu masu neman takarar kujerar shugaban kasar Najeriya a 2023 suna a kurkuku
Yunkurin wasu gwamnonin jam’iyyar APC na ganin Muhammadu Buhari ya canza shawara a game da Abdullahi Adamu a zaben shugaban jam'iyyar APC na kasa ya ci tura.
Siyasa
Samu kari