Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Yayin da kowane ɗan diyasa ke cigaba da kokarin ganin da cika burinsa a 2023, Sakataren gwamnatin gwamna Aminu Masari na Katsina, ya yi murabus daga kujerarsa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta karyata ikirarin su Bola Ahmed Tinubu na cewa katin PVC su na daina aiki. Farfesa Mahmood Yakubu ya tabbatar da haka a Abuja.
Chris Ngige ya bayyana cewa bai yi tunanin tsadar fam zai kai N100m ba. Yanzu Ngige ya na sa rai magoya bayan da yake da shi a Najeriya za su yi masu karo-karo.
Attajirin dan kasuwa dan jihar Kebbi, Aminu Sulaiman, ya bayyana dalilin da yasa ya zuge milyan dari don sayawa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu tikitin takara kujera.
Malamin ya ce daya daga cikin wadanda yake magana akai ya fito daga Kudu maso Yamma yayin da dayan kuma dan Kudu maso Kudu ne, inji rahoton jaridar The Punch.
Wasu shahararrun yan kasuwa mutum biyu sunce sun hangi kwarewar jagoranci a jikin Sanata Ahmad Lawan da Orji Kalu, kuma sun shirya siya musu Fom na takara a APC
Majalisar zartaswa NEC ta Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi zamanta na 11 ranar Laraba, 20 ga watan Afrilu, 2022 a dakin taron Transcorp dake birn
Sanata mai wakiltar kudancin Kano a majalisar dattawa, Sanata Kabiru Gaya, ya ce ba shi da wata shilafa, Osinbajo ne zai karisa ayyukan da Buhari ya fara .
Mai magana da yawun jam'iyyar APC ta ƙasa ya ce dalilin da ya ja jam'iyya mai.mulki ta sanya makudan kuɗi a matsayin kuɗin Fom shine akwai kuɗi hannun mutane.
Siyasa
Samu kari