Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sanya lokacin gudanar da babban taronta na kasa. APC ta shirya gudanar da taron ne domin zaben shugabanni a shekarar 2026.
PDP a unguwar Adewole da ke karamar hukumar Ilorin West na jihar Kwara ta kori mambobin jam’iyyar hudu sannan ya dakatar da wasu biyar kan zargin cin amana.
Mun kawo jerin rikicin cikin gida da sabani da aka yi fama da su a jam’iyyar APC da PDP a bana. Har yau APC ta gagara zaben shugabannin NWC, PDP kuma ta na kotu
Dan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar PDP a shekarar 2019, Hon Isa Kudan Ashiru ya ce shi ya samu nasara a zaben 2019 amma magudi aka tafka masa, amma zai ka
Delta - Gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya sallami mai taimaka masa bangaren sadarwa bisa abin da ya kira rashin sanin makamar aiki da kuma rashin kunya.
Wani dan gani kashenin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana sauya shekarsa a shafinsa na Facebook. Ya bayyana cewa yanzu ya koma bayan tsohon gwamnan jiha
Masu garkuwa da mutane sun sa Masoyin Buhari ya yi ridda, ya bi darikar Kwankwasiyya. Sirajo Saidu Sokoto ya fito shafin Facebook ya bada sanarwar sauya sheka.
Ebonyi - Manyan jiga-jigan siyasa a jihar Ebonyi tare da mambobin jam'iyyar ANN sama da 100,000 sun sauya sheka zuwa babbar jam'iyyar hamayya PDP ranar Laraba.
Dan uwa ga tsohon gwamnan jihar Zamfara, ya koma tsagin gwamnan Bello Matawalle na jam'iyyar APC, ya kuma bayyana fatansa na sauya ra'ayin Abdul'aziz Yari.
Sanata Abdullahi Adamu ya bayyana cewa rashin adalci ne majalisar dokokin tarayya ta zo da wani doka da zai takaita yadda jam’iyyu za su gudanar da zabensu.
Siyasa
Samu kari