Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya aika da sakon gargadi ga masu neman takara. Ya ba da tabbacin cewa APC za ta yi zaben fitar da gwani na kato bayan kato.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya aika da sakon gargadi ga masu neman takara. Ya ba da tabbacin cewa APC za ta yi zaben fitar da gwani na kato bayan kato.
A Anambra, wani Fasto ya yi kira ga Jama’a a zabi Peter Obi, ya jero dalilin goyon bayan ‘Dan takaran LP. Bishof Paulinus Ezeokafor ya ce Obi ya fi kowa dacewa.
Wata kungiya ta rabawa Bola Tinubu hankali, ta ba shi shawarar ya dauki Ministan shari’a a APC. Har yanzu dai Bola Tinubu bai dauki abokin takarsa ba tukun.
Malam Muhammadu Sanusi ya tanka masu rade-radin cewa yana goyon bayan Peter Obi. Tsohon Sarkin ya fito ya nesanta kansa da wani rubutu da ake yadawa da sunansa
Wasu jiga-jigan jam’iyyar APC guda shida da suka hada da ‘yan majalisa da kuma tsohon mataimakin gwamna sun fice daga jam’iyyar tare da sauya sheka zuwa wasu ja
Shugaban ƙasa,Muhammadu Buhati, ya nuna tsantsar farin cikinsa na nasarar APC a zaɓen gwamnan Ekiti, ya ce alama ce ta abubuwa sun soma kyau a jam'iyya mai mulk
Bola Tinubu ya ce neman tikitin APC ya zo da wahala, dole ya koma rokon Allah, har kuma ta kai yana goranta kokarin da ya yi wa su Muhammadu Buhari a can baya
Bayanai sun kara bayyana kan dalilin da yasa 'dan takarar shugabancin kasa na PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi watsi da mika masa sunan gwamnan Ribas, Wike.
Shahararren malamin addinin musuluncin nan dake zaune a Kaduna, Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Gumi, a ranar Litinin, ya bukaci ‘yan Najeriya da su yanki katin zabe
Takarar shugaban kasa ta Peter Obi ta samu gagarumin goyon bayan a jihar Imo, yayin da baki ɗaya mambobin APC da PDP a mazaɓar Imo ta arewa suka rushe zuwa LP
Siyasa
Samu kari