Wani babban jami'i a rundunar sojin Iran ya tabbatar da cewa har yanzu akwai yiwuwar jamhuriyar ta Musulunci ta sake komawa fagen fama da Amurka.
Wani babban jami'i a rundunar sojin Iran ya tabbatar da cewa har yanzu akwai yiwuwar jamhuriyar ta Musulunci ta sake komawa fagen fama da Amurka.
Alam sun nuna cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga jam'iyyar ADC zuwa NDC. An gargade su kan sauya sheka daga ADC.
A wurin taron majalisar koli mai zartas da hukunci na jam'iyyar PDP (NEC) dake gudana yanzu haka, shugaban BoT na ƙasa, Walid Jibrin, ya sauka daga mukaminsa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya yi bayanin dalilin da yasa ya fusata da ‘dan takarar shugaban kasan, Atiku Abubakar da shugaban jam’iyyar Iyorchia Ayu.
Wani babban jigon PDP ya bayyana cewa ɗan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, yana son Ayu ya sauka, amma akwai wasu yan hana ruwa gudu dake rura wutar.
An ji labari cewa jiya Bola Tinubu mai harin zama shugaban Najeriya a karkashin inuwar APC yace babu rikici tsakaninsa da shugaban jam’iyyarsa, Abdullahi Adamu.
Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana cewa gwamnonin jam’iyyar da dama basu halarci taron masu ruwa da tsaki da aka yi a Abuja bane saboda sun tafi hutu.
Tunde Bank-Anthony ya zargi magoya bayan Bola Tinubu da karya da nufin tallata gwaninsu. Bank-Anthony ya yi magana ne a shirin Sunrise Daily na ranar Laraba.
Taron Shugabannin Jam’iyya ya fito da rikicin da ake fama da shi a PDP. Gwamnoni takwas aka samu labari sun ki zuwa wajen taron da shugabannin jam’iyya suka yi
Za a ji mun kawo jerin wadanda suka halarci taron da aka yi da Atiku Abubakar, a cikin ‘yan PDP da suka shiga zaben fitar da gwani na neman zama shugaban kasa.
Za a ji Ifeanyi Okowa yace maganar gaskiya Peter Obi zai lawo Masu Matsala a Zaben Shugaban kasa, ya fadi yadda takarar Peter Obi za ta zama barazana gare su
Siyasa
Samu kari