Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Alam sun nuna cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga jam'iyyar ADC zuwa NDC. An gargade su kan sauya sheka daga ADC.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya, yace jam'iyyarsa ta APC na da karfin da zata lallasa Atiku Abubakar a shiyyar arewa maso gabas a babban zaɓen 2023.
Gwamnan Jihar Cross Rivers, Farfesa Ben Ayade ya kara nada mutum 86 a hukumomi daban-daban da kwamitoci a yayin da mukinsa ke zuwa karshe a 2023. A cewar sanar
Jam'iyyar NNPP ta garazaya babban kotun tarayya da ke Kaduna tana kallubalantar halascin yan takarar jam'iyyar APC a jiha. A karar da ke gaban Mai shari'a, Hadi
Gwamnan jihar Ebonyi yana ganin ‘dan takaran LP zai tashi da kuri’u rututu a Kudu maso gabas, Dave Umahi yace Peter Obi yana samun karbuwa, amma APC za ta ci.
An ji cewa Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara zuwa Adamawa, a nan ma ya bude sakatariyar jam’iyyar NNPP, a nan ya ja kunnen masu neman shugabancin Najeriya.
Kungiyar Peoples Democratic Party Governors Forum tace Aminu Waziri Tambuwal ne shugabanta har gobe. Darekta Janar na kungiyar gwamnonin PDP ne ya yi jawabi.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya jaddada cewa ya zama tilas shugaban jam'iyyar PDP ya sauka daga kujerarsa duk da NEC ya kaɗa kuri'ar amincewa da shi yau.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce rikicin PDP na yan gida ɗaya ne kuma sun san yadda zasu magance shi a cikin gida cikin sauki.
Kakakin kamfen din Atiku Abubakar, Charles Aniagwu ya jadada cewa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo zai goyi bayan mai gidansa a zaben 2023. Da ya ke magan
Siyasa
Samu kari