Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP. Shekarau ya taba sauya sheka zuwa jam'iyyun a baya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP. Shekarau ya taba sauya sheka zuwa jam'iyyun a baya.
Tsohon ɗan majalisar tarayya a Najeriya, Abubakar Yusuf ya bayyana cewa APC ba ta jin ko ɗar a kan ko za ta faɗi babban zaɓen 2027 duk da haɗa kan ƴan adawa.
Kotun koli a ranar Alhamis 29 ga watan Satumba ta tattara da zababben gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke a matsayin sahihin dan takarar da ya lashe.
Mai neman kujerar gwamnan jihar Katsina a inuwar jam'iyyar APC, Dr. Dikko Umar Radda yace akwai abubuwa da dama da ya kamata a canza su a siyasar Najeriya.
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmada Lawan ya ce ya amince da hukuncin kotu na tabbatar da Bashir Machina a matsayin dan takarar sanata na Yobe ta Arewa a karkash
A yayin da rikicin cikin gida ke cigaba da kamari a PDP ta hamayya, tsagin Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas sun janye daga tawagar zaben shugabancin kasa.
Tsohon ɗan takarar gwamnan Kano a inuwar PDP, Muazu Magaji Ɗan sarauniya, yace babu wata hujja da ta yi nuni da cewa Atiku ya yi alƙawarin ba Wike mataimakinsa.
Gwamnan jihar Ekiti ya gode wa mambobin majalisar zartaswan jiharsa yayin da ake shirye-shiryen miƙa mulki ga sabuwar gwamnati a ranar 16 ga watan Oktoba, 2022.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC),Bola Tinubu, ba zai samu damar saka hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya ta zaben 2023 ba.
A jiya a dare ne Dr. Hakeem Baba Ahmed yace za su yi zama da duka masu neman mulki a 2023 domin gano ‘dan takara da zai fi taimakon mutanen Arewacin Najeriya.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Adams Oshiomhole, ya caccaki Babachir Lawan da Yakubu Dogara, yace ko ba su jam'iyyar APC zata kai ga nasara a 2023.
Siyasa
Samu kari