Tsohon ministan makamashi, Sale Mamman, ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Taraba a 2027, yana mai bayyana hakan gaban magoya baya a Jalingo.
Tsohon ministan makamashi, Sale Mamman, ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Taraba a 2027, yana mai bayyana hakan gaban magoya baya a Jalingo.
Atiku Abubakar ya je Osun domin kamfe, a nan yace yayi masu alkawarin cewa daga ranar farko da ya shiga ofis zai fara aiwatar da alkawuran da ya dauka a kamfe.
Goodluck Jonathan ya bayyana abin da ya sa ba zai kuma neman takarar Shugaban kasa ba, yana ganin ya fara yawon neman takara yanzu, bata sunansa zai yi kawai.
Ingila ba ta da ‘dan takara a zaben 2023, za tayi aiki da duk wanda ya gaji Muhammadu Buhari. An fahimci haka ne bayan Jakadar Birtaniya ta hadu da shugaban APC
A wani yanayi mai daukar hankali, jam'iyyar PDP za ta yi hutun kwana daya saboda ba da damar yin kamfen cikin tsanaki ga dan takarar shugaban kas ana jam'iyyar.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, yace ba zai yuwu ka tilasta wa ɗan siyasa ya saka Hoton wani a motocin da ya biya aka tsara masa ba domin yakin neman zabe.
Kakakin kwamitin yakin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Bayo Onanuga, ya tabbatar da cewa Kotun tarayya a Abuja ta watsar da ƙarar da aka kai Tinubu.
Gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom ya bugi kirjinsa ya ce jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ce za ta lashe dukkan kujeru a babban zaben 2023 a jiharsa.
Bashir Machina, ‘dan takarar kujerar sanatan Yobe ta arewa a karkashin jam’iyyar APC, yace nasarar da ya samu a kotun daukaka kara dake Abuja daga Allah ne.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, yace daga ranar da ya karbi shahadar kama aiki a matsayin shugaban ƙasa ba zaa sake jin ASUU ta shiga yajin aiki ba.
Siyasa
Samu kari