Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana sa ran cimma yarjejeniya mai kyau da kasar Iran kafin karewar wa'adin tsagaita wuta a gobe Laraba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana sa ran cimma yarjejeniya mai kyau da kasar Iran kafin karewar wa'adin tsagaita wuta a gobe Laraba.
Shugaban ma'aikatar fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ya yi kira ga Leke Abejide da Nafiu Bala da su tsaya su tarwatsa jam'iyyar adawa ta ADC.
Yayin da wasu ‘yan Majalisu 60 suka bukaci juya tsarin mulkin kasar zuwa na Fira Minista a kasar, tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya fadi yadda za a yi.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya koka kan sabon shirin tsige shi daga kan mukaminsa da ya ce majalisar dokokin jihar na yi a yanzu.
Fitaccen malamin addini, Fasto Dakta Azehme Azena ya yi nasarar lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar NNPP da aka gudanar a jihar yayin da ake shirin yin zabe.
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Ogun a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Segun Showunmi, ya yi magana kan yiwuwar yin hadakar jam'iyyun adawa a 2027.
Daya daga cikin 'yan takarar zaben fidda gwanin gwamna na jam'oyyar APC a jihar Edo, Honorabul Dennis Idahosa ya dira a hedikwatar jam'iyyar ta kasa.
Kwanaki kadan bayan Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi nasara a kotu kan korarsa, jigon NNPP ya nemi hadin kan ‘yan kasa da addu'a ga Bola Tinubu don dakile matsaloli.
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban kasa a 2023, Peter Obi, ya musanta raɗe-raɗin cewa yana shirin barin jam'iyyar LP sabods rikicin da ya ɓarke.
Mai neman kujerar shugaban PDP na ƙasa, Dakta Segun ya bayyana cewa sheksrun Atiku Abubakar ba zasu hana shi neman takara a babban zaben 2024 ba.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya bayyana kudirinsa na tsayawa takarar gwamna a zaben jihar Edo da za a yi a watan Nuwamba, 2024, ya ce ba wanda zai so mulkin shekara 1.
Siyasa
Samu kari