Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
Yayin da Kungiyar Dattawan Arewa ta caccaki gwamnatin Bola Tinubu, kungiyar Arɗos na Fulani a Najeriya ta nuna goyon bayanta kan shugabancin Tinubu a kasar.
Yayin da ake shirye-shiryen tunkarar zaben 2027, shugabannin jam'iyyar PDP da APC a Najeriya na fuskantar barazana bayan sanar da dakatar Abdullahi Umar Ganduje.
Mambobin jam'iyyar NNPP daga jihohin Arewa 19 sun kada kuri'ar rashin gansuwa da salon mulkin Gwamna Abba Kabir Yusuf na Kano, sun nemi ya yi murabus.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, ya shawarci Bola Ahmed Tinubu ya rabu da duk hadimin da ya gaza aikin da aka sanya shi.
Kunguyar PFM ta bayyana cewa waɗanda suka shirya taron manema labarai da aka dakatar da Ganduje duk mambobin jam'iyyar NNPP kuma Kwankwaso ya sa su.
Duk da wahalar da ake ciki a kasa, tsohon gwamna jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, ya ce babbar matsalar Najeriya ita ce rashin shugabanci na gari.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya yi kakkausar suka kan kungiyar Dattawan Arewa inda ya kalubanci masu mukamai a yankin su kare gwamnatin Bola Tinubu.
Kwamitin gudanarwa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano ya ladabtar da shugabannin jam'iyyar da suka dakatar da Abdullahi Umar Ganduje.
Mai bawa gwamnan Borno shawara ta nusamman ce, Fatima Muhammad Abbas, ta bayyana cewa El-Rufai ya je jihar Borno ne a bisa gayyata domin gabatar da lakca ta musamman
Siyasa
Samu kari