Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
Abba Kabir Yusuf ya hurowa Dr. Abdullahi Umar Ganduje wuta cewa sai an bincike shi. A baya an fara zancen ‘yan Kwankwasiyya za su dawo cikin APC.
Jam'iyyar All Progressive Congress watau APC ta ce ita ce a kan gaɓa wajen kokarin samun nasara a zaben gwamnonin da ke tafe a jihohin Ondo da Edo.
Kakakin majalisar dokokin jihar Filato, Honarabul Gabriel Dewan, ya yi magana kan dalilinsa na kin rantsar da 'yan majalisa bakwai na jam'iyyar APC.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya naɗa tare da tura sunayen sababbin kwamishinoni zuwa ga majalisa dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su.
Wasu manyan jagororin APC mai mulki a jihar Ondo sun zargi Gwamna Aiyedatiwa da buga katunan zama mamban jam'iyya na bogi domin maguɗin zaben fitar da gwani.
A ci gaban dambarwar dake tsakanin Nyesom Wike da Gwamnan jihar Ribas na yanzu Siminalayi Fubara, shugabannin kananan hukumomi sun shiga gagarumar matsala
Yayin da kwmaitin zartaswa ke shirin zama mako ƙai zuwa, yan Arewa ta Tsakiya sun fara bayyana waɗanda suka dace a bai wa kujerar shugaban jam'iyyar PDP.
Dan majalisa Uche Harris Okonkwo daga jihar Anambra ya ce dokar kasar nan ta yi umarnin wadanda suka sauya jam'iyya su ajiye mukaminsa kasa da shekara da zaben
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya dawo da Yusuf Shu'aibu Imam mukaminsa na mai ba shi shawara kan wasanni da matasa. Kwanaki kalaman Ogan boye suka jawo masa cikas.
Siyasa
Samu kari