Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Kotun majistaren dake zamanta ajihar Kano ta sake dage zaman sauraron karar kisan Hanifa Abubakar, 'yar shekara biyar da ake zargin shugaban makaranta ya hallak
Matasan yankin karamar hukumar Shirorodake jihar Neja sun ɗora laifin harin da yan bindiga duka kai yankin kan gwamnatin jihar Neja, sun zayyana dalilan su.
Wani Attajirin Kano ya kashe Naira Biliyan 15 wajen gina kamfanin da zai rika cashe dubunnan buhunan shinkafa a kowace rana, an bude wannan kamfanin a jiya.
'Yan bindiga sun harbe tsohon dan takarar shugaban karamar hukuma a zaben kananan hukumomi a jihar Kaduna, Steven Inuwa, a ranar Lahadi da ta gabata a Abuja.
Yan bindiga sun kai hari gidan shugaban kungiyar malaman jami'o'i, ASUU, ta Jami'ar Tarayya da ke Gusau, FUGUS, Mr Abdurrahman Adamu, Channels Television ta ruw
Wani mutumi ya mutu a unguwar Kubwa dake karamar hukumar Bwari a birnin tarayya Abuja yayinda wani mutumi ya mutu cikin dakin Otal tare da yarinya don shakatawa
Taron gangamin APC na nan kusa, amma har yanzu hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC bata san da labari ba har yanzu. Saura kwanaki uku ta rage INEC ta sani
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, a ranar Talata ya yi watsi da shirin da gwamnatin tarayya ke yi na yafewa yan bindigan da suka mika wuya da sunan.
Naziru Sani, daya daga cikin yaron dan bindiga Bello Turji, ya bayyana adadin mutanen da ya kashe a hare-haren da suka kai amma yanzu ya tuba bayan shiga hannu.
Labarai
Samu kari