Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Gwamnatin jihar Zamfara ta baiwa iyalan jami'an yan sanda bakwai da yan bindiga suka kashe a jihar kudi N7 million. A baya kun ji yadda yan bindiga suka kaiwa.
Rahoton da muka samu daga jihar Osun, ya nuna cewa wasu 'yan ta'adda sun farmaki ofishin yaƙin neman zaɓe mallaki ln ministan cikin gida, Rauf Aregbesola .
Farfesa Babagana Zulum, Gwamnan Jihar Borno, ya nuna damuwa game da kara karfi da kungiyar Islamic State in West African Province (ISWAP) ke yi, rahoton The Cab
Wani dan acaba yana hannun jami’an tsaro bayan ya halaka abokin sana’arsa a wani wurin cin abinci da ke Jihar Abia. Lamarin ya auku ne a layin Uzompka da ke ang
Sale Ahmadu, mai bayar da shawara ta musamman ga Gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba a ranar Alhamis, ya yi murabus inda ya ce gwamnatin jihar ta rasa alkibla.
Tony Elumelu ya ja hankalin al’umma a kan yadda makudan kudi suke shiga hannun miyagu. Shugaban bankin UBA Group, ya ce Najeriya tayi asarar $4b a shekarar 2021
Tsohon sanata da ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Shehu Sani, ya ba shugaban kasa Muhammadu Buhari, shawara a kan tsare-tsaren ritayar shi.
Wasu gungun mutane sun amsa cewa suna da hannu cikin sace mutane da aka yi a baya-bayan nan a babban titin Legas zuwa Ibadan wacce ta yi sanadin mutuwar wani mu
Tsohon gwamnan jihar Imo, Roochas Okorocha ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya tsawatar wa hukumar yaki da rashawa, kan hantarar sa da ta ke yi.
Labarai
Samu kari