Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
An kama mutane hudu kan zarginsu da cinna wuta a gonar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo da ke Jihar Benue, Channels Television ta ruwaito. Gonar tana yank
Wani abun bakin ciki ya afku, inda aka tsinci gawar wasu iyalai su hudu a wani gidan gona a Anguwar da ke karamar hukumar Abaji a babban birnin tarayya, Abuja.
Kungiyar Malaman jami'a a Najeriya ASUU a ranar Juma'a ta bayyana cewa zata shiga yajin aiki saboda gwamnatn Buhari bata shirya cika alkawuran da tayi mata ba.
Bayan shafe kwanaki 30 a kasar waje, gwamnan jihar Gombe ya dawo gida domin ci gaba da aikinsa. Ya gana da masoya da dama a jihar bayan dawowarsa gida Gombe.
Wasu mutane sun jikkata ranar Alhamis yayin zanga-zangan iyaye kan hana 'yayansu mata sanya Hijabi a makarantar Oyun Baptist High School, Ijagbo, karamar hukuma
Kano - Iyalan yan kasuwar canji 45 a jihar Kano da aka damke watanni 11 da suka gabata sun yi kira ga gwamnati ta sakin musu mazajensu ko kuma ta gurfanar.
Kano - Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma Jagoran darikar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya shiga tsaka mai wuya kan yadda siyasar 2023 zata kasance.
Jama'ar da suka kada wa dan majalisar wakilai, Magaji Da'u kuri'a sun kai wa tawagarsa farmaki a ranar Alhamis a karamar hukumar Birnin Kudu ta jihar Jigawa.
Yan bindiga sun kashe jami’an yan sanda uku a wani hari da suka kai ofishin yan sanda da ke Ishau karkashin Kafin-koro a karamar hukumar Paikoro ta jihar Neja.
Labarai
Samu kari