'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Mabiya Legit.ng Hausa za su so sanin bayanai kan wannan sanatan da aka ba mukamin mataimakin gwamnan rana tsaka. Mun kawo muku bayanai akan sabon mataimakin.
Abuja - Karamin Ministan makamashin Najeriya, Goddy Jedy Agba, ya bayyanawa yan Najeriya cewa rashin wutan lantarki ya zama tarihi a kasar. Ministan ya bayyana
Kimanin mutane biyar sun rasa rayukan su lokacin da yan bindiga suka kai farmaki a wuraren zabe guda biyu yayin gudanar da zaben karamar hukumar jihar Enugu.
Gabanin taron gangamin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), an baiwa yankin Arewa maso tsakiyar Najeriya kujeran Shugaban jam'iyya. Wannan na zuwa ne kwan
Biyo bayan tsige tsohon mataimkin gwamna, Mahdi Aliyu Gusau, da kuma tabbatar da sabo da majalisar dokoki ta yi, Matawalle ya rantsar da Sanata Hassan Nasiha.
Hukumar NDLEA ta gano wasu gonakin tabar wiwi masu girman hekta sana da 200, sun kone kurmus. Wannan lamari ya ba da mamaki yayin da ake ci gaba da aikata.
Babbar kotun da ke zama a Zuba, cikin babban birnin tarayya ta bayar da umarnin a damko sananniyar mai sayar da kayan-mata, Hauwa Muhammed wacce aka fi sani da
Wani jirgin saman Fasinja makare da mutane ya tada hankula yayin da ya yi saukar gaggawa a babban birnin tarayya Abuja ba zato ba tsammani saboda wasu dalilai.
Majalisar jihar Zamfara ta zabi wani sanata domin ya maye gurbin Aliyu Gusau, mataimakin gwamnan jihar Zamfara da aka tsige a yau dinnan a zaman majalisa..
Labarai
Samu kari