A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Wani dan jarida kuma dan gwagwarmaya ya bayyana irin wahalar da ya sha a hannun Abba Kyari da wani jami'in dan sanda yayin da wani gwamna ya umarci a kamo shi.
Babu mamaki ayi fama da tsada da wahalar abinci a 2022 yayin da damina ta karaso. Yakin Rasha da Ukraine yana cikin abubuwan da zai taimaka wajen kawo matsala.
Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar EFCC ya goyi bayan cewa da yawan yan siyasan dake neman mulki kamata ya yi ace suna ɗaure, amma dole a jira hukuncin kotu.
Wani mazaunin garin Abuja ya koka akan mawuyacin halin da Najeriya take ciki inda yace ya gwammaci ya biya $1,000 wato N415,000 a matsayin kudin jirgi don ya sh
Mai martaba Baalen Olowe Gbagura a garin Abeokuta, jihar Ogun, Akin Muheedeen ya gamu da ajalinsa. Ana zargin wasu ‘yan iskan gari da laifin babbaka Basaraken.
Wasu tawgar yan Sa'akai sun samu matsalar faɗa wa tarkon yan bindiga a jihar Kebbi, wanda hakan ya yi sanadin rasa rayukan akalla mutum 63 daga cikin su ranar
Gwamnati ta kafa sabon kwamiti da zai duba yiwuwar dabbaka yarjejeniyar da aka yi a baya. ASUU ta hau kujerar na-ki, ta ce dole ne a cika alkawuran da aka yi.
A yammacin Litinin, rundunar sojin jihar Borno tayi musayar wuta da wasu da ake zargin mayakan ISWAP ne, a karamar hukumar Damboa ta jihar Borno, Daily Trust.
Labari da dumi-dumi da ke iso mu ya bayyana cewa, gwamnatin Benin ta sako Sunday Igboho bayan share watanni yana tsare a kasar. Yanzu dai babu cikakkun bayanai.
Labarai
Samu kari