A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Kyawawan tagwayen 'yan mata na kasar Ghana masu suna Linda da Belinda sun birge jama'a ganin irin tsananin kama da suke yi da juna a wata tattaunawa da Vibes.
Kyakkyawar budurwar Amal dai ta kasance daya daga cikin yara da Allah ya azurta Hadiza Buhari Bello da su. Don haka jika ce ga shugaban kasa Muhammdu Buhari.
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya bayyana irin mutanen da za su iya magance matsalolin tsaro a Najeriya. Ya ce Buhari da makamantansa ne kawai za su iy
Rundunar sojojin Najweiya tace dakaraun OPHK sun samu nasarar dakile mummunan harin yan ta'addan ISWAP a garin Damasak, karamar hukumar Mobbar a jihaf Borno.
Gwamna Abubakar Sani Belli na jihar Neja ya zama Shugaban kwamitin rikon kwaryan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) bayan tunbuke Gwamna Mai Mala buni.
Wasu 'yan majisar dattawa sunyi nuni da rushewar tattalin arzirki a matsayin dalilin tazara tsakanin 'yan majalisa da mutanen suka ce maula ake musu sosai.
Magidancin, Babangida Adamu Sadiq dai ya yi suna ne a bara lokacin da labarin aurensa ya karade shafukan soshiyal midiya. Ya dai auri mata biyu ne a rana daya.
Abba Kyari ya roki kotu kada ta mika shi zuwa magarkama, ya ce ya gwammaci a adana shi a hannun NDLEA har zuwa lokacin da za a gama komai a lamarin shari'ar.
Yayin da aka mika Abba Kyari kotu, wasu daga cikin wadanda ake kararsu tare sun amsa laifin da ake tuhumarsu dashi amma Abba Kyari ya ce sam bai aikata ba.
Labarai
Samu kari