Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Wani bidiyo ya bayyana a dandalin sada zumunta. Bidiyon ya nuna wasu matasa suna zanga-zanga suna lalata fuskar Bola Ahmed Tinubu, jigon jam'iyyar APC na kasa k
Ana tuhumar Kwamanda ne da zargin kalaman batanci ga gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje. An ba da sharuddan beli amma an sake duba batun a yanzu.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr AbubakarBukola Saraki da gwamnonin jihohin Sokoto da Bauchi, Aminu Tambuwal da Bala Mohammed sun gana a Abuja kan lamarin.
Wata kotun kasar Faransa ta rushe kudirin gwamnatin kasar na rufe wani masallaci da ke garin Bordeaux, Daily Trust ta ruwaito. Sefen Guez Guez, lauyan kungiyar
Hukumar Sojin Najeriya ta sanar da gagarumin nasarar da ta samu kan yan ta'addan ISWAP/Boko Haram a garin Ukuba da Camp Zairo dake dajin Sambia, jihar Borno.
Kungiyar gwamnonin jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) sun yi Alla-wadai da hauhawar farashin kayayyaki da kuncin rayuwar da jama'a ke fama da shi a kasar
Yayin da ake fuskantar babban taron gangamin AAPC jam'iyyar ta fitar da jerin abubuwan da ya kamata masu kada kuri'a su tanada a ranar taron na gangami gobe.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya a Agbor a Jihar Delta sun yi ram da wata Blessing Ndidi, matar auren da ta yi yunkurin yanke mazakutar mijinta, Nigerian Tribune t
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC, a ranar Alhamis ta ce ba za ta dauki wani mataki ba game da hukuncin kotu na tsige Dave Umahi a matsayin gwamnan Ebonyi bisa
Labarai
Samu kari