Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
Wani masani ya ce tsohon tarihin masarautar Kano ne dalilin da ya kawo jinkiri a shari'sr da ake tsakanin bangaren Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II.
Wata tela, Lucy Jacob mai shekaru 33 tana fuskantar tuhuma a wata kotun majistare da ke garin Kaduna bisa zargin ta da siyar da leshin kwastoma mai kimar N65,00
Wani bidiyo mai matukar birgewa ya nuna yadda kek din biki ya sauko daga hadari domin samun ma'auratan. An ga angon da amaryar suna kwasar rawa a filin biki.
Ministan ayyuka da gidaje na tarayyan Najeriya, Babatunde Fashola, ya bayyana cewa ba shi da alaƙa da masu kiran ya tsaya takarar shugaban ƙasa, gisa zai koma.
Jiga-jigan jami’an majalisar dattawa da aka zaba a karkashin inuwa jam’iyyar APC a yau za su gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadarsa ta Villa da ke Abu
Gwamnan jihar Edo ya fara ɗaukar matakai a kokarin da gwamnatinsa take yi na canza Majalisar wasannin jigar zuwa hukumar wadanni ta jihar Edo, ya kori ma'aikata
Wani dan Najeriya mai suna @Letter_to_Jack a Tuwita ranar Laraba, 23 ga Maris, ya bayyana wata budurwa mai suna Ashiru Dupe Adedayo, wacce ta gudu da kudin maig
Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya bada izinin saki sama da N14 billion don horas da matasa marasa digiri 500,000 a shirin N-Power na tsawon watanni tara.
Wasu tsageru sun kona wasu rugagen makiyaya biyu a yankin Zauru da Kurdan a karamar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna, inji rahotanni da dama daga yankin.
Kotu ta yanke hukuncin daurin shekara guda a gidan gyara hali ga lauyan bogin da ya je ofishin hukumar EFCC kwanakin baya karbar belin wani wanda ake tuhuma da.
Labarai
Samu kari