Rundunar sojin Najeriya ta kama wasu mutane da suke kera bindigogi suna rabawa 'yan ta'adda a jihohin Arewa ta Yamma. An kama su da bindigogi biyar.
Rundunar sojin Najeriya ta kama wasu mutane da suke kera bindigogi suna rabawa 'yan ta'adda a jihohin Arewa ta Yamma. An kama su da bindigogi biyar.
Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Gwamna Abdullahi Ganduje na Jihar Kano ya yi watsi da ikirarin da tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, ya yi na cewa ana amfani da Gidauniyar Ga
Yan sandan Jihar Ogun sun kama wani fursuna dan shekara 28 da ya tsere daga gidan yarin Kuje mai suna Yakubu AbdulMumuni. An kama wanda ake zargin ne a Santa-Ot
Dazu Muhammadu Buhari ya yi huduba da ya ziyarci Sarkin Daura a karon karshe a matsayin Shugaban Najeriya, ya ce babban abin da ya bar wa yaran shi ne ilmi.
An bindige wani Mu'azu Danladi, dan shekara 25, dan uwan tsohon gwamna Ahmad Adamu Mu'azu a kauyen Boto na karamar hukumar Tafawa Balewa a Jihar Bauchi. An kash
Wata mata da ta bar gidanta domin shagalin sallah da kawaye ta dawo ta tarar da gidanta na ci da wuta har da motar hawanta. Ta wallafa bidiyo tana cin nama.
Daya daga cikin masu yi wa Masallacin Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi hidima, Agha Habeeb Muhammad al-Afari, ya rasu a yau Laraba.
A cikin hoton, an gano Gwamna Bello Matawalle a tsakanin kyawawan yaransa maza inda kowannensu ke sanye da tufafi iri guda na farar shadda dinkin babban riga.
Za a ji yayin da ake Bikin Idi a Najeriya, ‘Yan Jamā’atu An’āril Muslimīna fī Bilādis Sūdān sun shiga kauyukan Birnin Gwari su na wa’azin cewa a yaki hukuma.
Galadiman Eggon, Mista James Anbazo, ya tabbatar da rasuwar babban basaraken Eggon, Aren Eggon Bala Angbazo, a ranar Laraba, 13 ga watan Yuli, a garin Lafia.
Labarai
Samu kari