Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Shahararriyar Jarumar Kannywood, Fati Mohammd, ta zolayi magoya bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, kan mabiya da ya ke da shi
Mutumin na samun naira miliyan 24 a matsayin albashi duk shekara a nan gida Najeriya, amma sai ya yanke shawarar yin kaura zuwa Turai. Ya hada matarsa da yara.
Sheikh Dr Jabir Sani Maihula, shine shugaban tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar jihar Sokoto kuma babban malamin addinin mazauni jihar Sokoto..
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Abubakar Atiku ya bayyana cewa tuni ya tuntubi gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, inda ya ce nan ba da jimawa ba.
Yan sandan Saudiyya sun kama wani dan kasar bayan zarginsa da hannu wajen shigo da wani dan jaridar Amurka da ba Musulmi ba zuwa cikin garin Makkah mai tsarki.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta isa babbar kotun tarayya tare da dakataccen Akanta Janar na tarayya. A watan Mayu ne aka damke Idris a Kano.
Allah ya yiwa tsohon karamin ministan wutar lantarki da karafa, Cif Oyekunle Oluwasanmi, rasuwa a ranar Alhamis, 21 ga watan Yuli. Ya rasu yana da shekaru 85.
Gwamnatin Jihar Kano ta bada tallafin karatu na Naira miliyan 3 ga wani dan jihar, Suyudi Sani, saboda bajinta da ya nuna a jarrabawar shiga makarantun gaba da
Abuja - Ciyaman din hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC), Bukhari Bello, ya yi kira da a nada sabon shugaban FRSC daga cikin jami’an hukumar maimakon dauko.
Labarai
Samu kari