Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Kusan ‘yan Najeriya miliyan biyu ne za su ci gajiyar kusan Naira biliyan 38 da za a raba a matsayin tallafi na Naira 20,000 ga kowa a karkashin shirin gwamnati.
Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Digital Isa Pantami ya yi fatali da sabon yunkurin da gwamnatin tarayya ta yi na kara harajin kashi biyar cikin 100.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da tsohon sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II, sun ci karo da juna a filin sauka da tashin jiragen sama a Abuja.
An gano Amarya Yacine tsugune a gaban matar tsohon shugaban kasa, Hajiya Maryam Abacha, uwar mjinta, Hajiya Turai Yar’adua, Amina Namadi Sambo da Toyin Saraki.
Wasu mambobin kungiyar yan Banga a yankin Dabai, ƙaramar hukumar Gwale a jihar Kano sun halaka wani Malamin makarantar tsangaya bisa zargin da wata mata ta masa
Shahararren mawakin nan na siyasa, Dauda Kahuru Rarara ya shirya wani taron addu’a na musamman. Ya hada malamai an yi saukar Al-Qur'ani an kuma yanka rakuma.
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta kara tsawaita yajin aikin da take da karin wasu makonni hudu domin baiwa gwamnatin tarayya karin lokaci domin biyan bukatun.
A ranar Litinin ne muke samun labarin cewa, gwamnatin tarayya ta sanar da hana shigo da layukan waya da aka fi sani da SIM a kasar kamar yadda ake a baya...
Jami'an rundunar yan sanda a jihar Nasarawa sun cika hannu da wasu migayu su shida wadanda suke damfarar jama’a ta manhajar kulla alaka tsakanin yan luwadi.
Labarai
Samu kari