Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Wata yar ajin JSS1 a makarantar sakandare, Jessica Okonye, ta samu gurbin karatu a jami'an Sojojin ruwan Najeriya watau Admiralty University of Nigeria, Ibusa,
Ministan Labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya bayyana cewa ginin sabon tashar jirgin saman kasa da kasa ta Murtala Mohammed dake Legas, wani karn hujja
Hedkwatar 'yan sandan Najeriya dake garin Abuja ta tura sabbin kwamishinonin 'yan sanda jihohin Kano,Zamfara da Enugu. Abubakar Lawal, Kano, Yusuf Kolo,Zamfara.
Za a ji yadda aka yi garkuwa da Sarki da ‘Yan fadarsa a Ribas. Tun da aka yi gaba da Sarkin na karamar hukumar Akuku Toru a Ribas, ba a sake jin duriyarsa ba.
Ruqayya Aminu Bayero, kyakkyawar diyar sarkin Kano, Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero za ta amarce da angonta Amir Kibiya, hotunan kafin aurensu sun bayyana.
Alamu sun tabbata cewa rikici ya ki karewa tsakanin PSC da NPF wajen daukar aikin ‘Yan Sanda. NPF ya yi fatali da Hukumar PSC ta bada sanarwar daukar aiki.
'Yan Najeriya sun yi martani kan rahoton dake bayyana cewa hatsabibin 'dan bindiga Bello Turji, mai kashewa da garkuwa da jama'a a Sokoto da Zamfara ya tuba.
Wasu 'yan bindiga da ba asan ko su waye ba sun halaka sojan najeriya wanda aka bayyana sunasan da Manjo Churchill Orji a yankin Azia mai matukar hatsarin gaske.
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da shirinta na sake gina kadarorin gwamnati da gidaje dake tsohon madaddalar Boko Haram wacce sojoji suka kwato kwanan nan.
Labarai
Samu kari