Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Jihar Yobe, Najeriya - Kwana guda bayan Jana'izarsa, hotunan motar Sheikh Goni Aisami, da ake zargin wasu Sojoji da kashewa a hanyar Gashua zuwa Kano sun bayana
Jami'an rundunar yan sandan reshen jihar Katsina sun kai farmaki sansanin yan bindiga a yankin ƙaramar hukumar Ɗanja, sun kashe ɗan ta'adɗa ɗaya sun kwato kaya.
Hukumar da ke yaki da safarar mutane a Najeriya (NAPTIP) ta bayyana yadda wani uba ya rufe shagon gyaran gashi na diyarsa saboda ta ki yarda ayi fataucinta.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa (NEMA) ce ta bayyana hakan, inda tace tankin ya danne mutanen biyu ne Ladi Lak da ke Bariga jihar Legas a daren Lahadi.
Wasu tsageru da ba'a san ko su waye ba a sun bindige hadimin shugaban ƙaramar hukumar Oshodi-Isolo har lahira a jihar Legas a wurin shagalin karin shekara.
Wata 'yar Najeriya mai suna Okeke Stephanie, ta ba da mamaki yayin da ta bayyana irin sana'ar da take yi don samun na kashewa domin rufa kai asiri a Najeriya.
Gwamnatin jihar Adamawa ta ce ta fara kokarin kai kayan rage raɗaɗi wasu kauyuka da ambaliyar ruwa ta musu mummunar ɓarna da ya haɗa da rasa rayukan mutum 10.
Shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa ya yaba da irin kokarin da shugaba Buhari ya yi na kare 'yan Najeriya da dukiyoyinsu baki daya.
Wani matashi dan Najeriya mai suna @kelvinwhite12 ya kera wani katafaren gida na zamani don haka ya je shafinsa na soshiyal midiya don yin godiya ga Allah.
Labarai
Samu kari