Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
Rahotanni sun nuna cewa majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.
Jami'an yan sandan yankin Machakos da ke kasar Kenya sun garkame wani magidanci mai shekaru 40 bayan sun kama dansa mai shekaru tara yana tukin ganganci a mota.
Jama'a sun cika da mamaki bayan yaduwar bidiyon wani dan makaranta da ya nemi auren malamarsa, sauran dalibai sun cika da murna yayin da ya mika mata zobe.
Wani mutumin kirkin da ya fice wajen taimakon talakawa a kasar Faransa ya bayyana gamuwarsa da wani mabaraci dan Najeriya a gefen na'urar ciran kudi ta ATM.
Sama da wata ɗaya kenan bayan kammala zaɓen gwamnan jihar Osun, amma wasu jami'an yan sanda sun koka kan rashin biyan su hakkokin su na ba da tsaro a zaɓen.
Wata matashiyar budurwa wacce ta kammala digiri ta shiga gasar TikTok inda mutane ke bayyana abinda suka karanta a makaranta da kuma sana'ar da suka koma kai.
A yau Laraba 24 ga watan Agusta ne jam'iyyar APC ta sanar da Alhaji Mohammad Sabo Nakudu a matsayin wanda ya lashe sabon zaben fidda gwain sanata, wanda...
Yai ne Shugaban kungiyar Izala ta kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yi karin bayani a game da kisan shehin malami, Sheikh Goni Aisami da aka yi a jihar Yobe.
Kungiyar Iyayen Dalibai da Malamai na Najeriya, NAPTAN ta nemi ganawa da Gwamnatin Tarayya kan yajin aikin kungiyar malaman jami'o'i, ASUU, wanda ya ki ci ya ki
A cigaba da luguden wuta kan yan ta'adda a nufin dawo da zaman lafiya, Sojoji da taimakon yan sa kai sun ragargaji kasuwar mayaƙan Boko Haram dake Bama Borno.
Labarai
Samu kari