Atiku Abubakar ya yi gargadi kan shirin hana kamfen din 2027 a jihohin Arewa takwas da suka hada da Borno, Plateau, Bauchi, Benue, Niger, Sokoto, Kebbi, Kano.
Atiku Abubakar ya yi gargadi kan shirin hana kamfen din 2027 a jihohin Arewa takwas da suka hada da Borno, Plateau, Bauchi, Benue, Niger, Sokoto, Kebbi, Kano.
Mazauna garin Gurbi da ke ƙaramar hukumar Kankara a Katsina sun yi tsayin daka wajen hana 'yan bindiga shiga garinsu, amma mutum 10 sun rasa rayukansu.
Wasu gungun yan ta'adda suka yi yunkurin kaddamar da mummunan nufi su kan sojoji, lamarin ya canza yayin da reshe ya juye da mujiya, sojojin suaƙ musu ɓarna
Bayanai sun bayyana kan yadda hukumar sojin Najeriya taki hukunta Sojoji goma (10) da binciken ya nuna sun kashe jami'an sanda don tsiratar da wani dan bindiga.
Mutum 22 da sukayi Fom din N100m na takara a zaben fidda gwanin shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) zasu gana don hada kai wa Tin
Ana ci gaba da shagalin bikin diyar sanata Sahabi Ya'u mai wakiltan yankin Zamfara ta arewa a majalisar dokokin tarayya, Amina Ummi da angonta Muhammad Auwal.
Kyaftin din kungiyar Super Eagles, Ahmed Musa da matarsa sun samu karuwar da namiji. Kamar yadda dan wasan ya wallafa a soshiyal midiya an sanya masa suna Adam.
Wani dan bautan kasa kirista, Jeremiah Shimasaan, da ke aikinsa a Gusau, babban birnin jihar Zamfara ya gina wurin alwala kuma ya gyara bandaki guda uku a wani
Yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ya shiga kwanaki 191 ya zuwa ranar Alhamis, 25 ga watan Agusta, sai dai, wasu jami’o’in jiha sun fice daga wannan.
Wata alkalin kotun shari'a a Kaduna, malam Salisu Ababakar-Tureta, a ranar Laraba ya amince zai bada tallafin N100,000 don biya wa wani Salisu Salele sadaki ya
'Dan biloniyan 'dan kasuwa, Rabiu Abdulsamad Rabiu, ya yi murabus daga matsayin zababben daraktan kamfanin BUA Foods Plc, kamfanin samar da abinci a kasar nan.
Labarai
Samu kari