Gwamnatin Isra'ila ta hana Babban Muftin Kudus, Sheikh Mohammed Hussein, shiga harabar Masallacin Al-Aqsa na tsawon mako guda bayan tsare shi yau Juma'a.
Gwamnatin Isra'ila ta hana Babban Muftin Kudus, Sheikh Mohammed Hussein, shiga harabar Masallacin Al-Aqsa na tsawon mako guda bayan tsare shi yau Juma'a.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
kungiyar kare muradun yarawa wadda take kudu maso yammacin kasar nan ta ja hankalin gwamnonin da suke shirin ko korain ganin sun ki marawa Bola Tinubu baya.
Gagarumar gobara ta tashi a babbar kasuwar garin Kachako dake karamar hukumar Takai ta jihar Kano inda ta lakume shaguna 150 na ‘yan kasuwa.An ceci shaguna 800.
Baffan Aminu Adamu wanda ake zargi da cin mutuncin Aisha Buhari a Twitter ya yi bayanin abin da ya auku, an ji da hannun Uwargidar shugaban kasa aka kama shi.
Jami'ar tarayya dake Dutse, babban birnin jihar Jigawa ta futar da sanarwa tare da tabbatar da batun kama dalibinta da ya taba ƙimar uwar gidan shugaban kasa.
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi, arewa maso gabas tace ta yi ram da wata matar aure wacce ta sheke abokiyar zamanta da Tabarya a kauyen Gar dake yankin Pali
Wani matashi mai suna Monday Ajasco mai shekaru 29 ya sokawa abokinsa kaho a wuya mai suna Abdulrazak saboda ya ki siya masa barasa a karamar hukumar Dass.
An shafe sama da shekaru 10 rabon da a karawa Likitoci albashi a Najeriya, a dalilin haka, likitoci 4000 sun shirya tafiya asibitocin ketare saboda su nemi kudi
Wata matar aure mai Shekaru 20 mai suna Maryam Ibrahim ta masge uwargidanta da tabarya a kai bayan ta bai ta har daki kuma ta halaka ta. A kan tsire akai kisan.
Dakarun sojin Operation tsaftace Daji sun kaddamar da farmaki kan sansanin yan bindigan daji a yankin karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna sun ceto mutane
Labarai
Samu kari